@bbchausa Avatar @bbchausa BBC News Hausa

BBC News Hausa posts on X about bbc, kan, madrid, real madrid the most. They currently have [---------] followers and [---] posts still getting attention that total [-------] engagements in the last [--] hours.

Engagements: [-------] #

Engagements Line Chart

Mentions: [--] #

Mentions Line Chart

Followers: [---------] #

Followers Line Chart

CreatorRank: [------] #

CreatorRank Line Chart

Social Influence

Social category influence travel destinations 14.95% countries 10.31% la liga 8.25% premier league 3.61% celebrities 3.09% mls 2.06% bundesliga 1.55% champions league 1.03% currencies 0.52% automotive brands 0.52%

Social topic influence bbc 18.04%, kan #224, madrid 10.82%, real madrid 8.25%, sun #570, barcelona 4.64%, milan 3.61%, manchester united 3.09%, apc 2.58%, aka #75

Top accounts mentioned or mentioned by @abduulbako @grok @flybwoiii @moubeeey @m2quare_ @danjumadanjuu @abdoollahiahmed @muhd_kabir84215 @harunas59526351 @bashlawal7 @anas__umar @ana_herleemerh @norman_all61346 @jamilulame @abbal0000 @kariim_umar @fulani_tutor @naijaphoenix1 @man_zagga @danadalabashir

Top Social Posts

Top posts by engagements in the last [--] hours

"'an aria na fuskantar matsin lambar sauya aida zuwa sunna a Afghanistan' Karin bayani - https://bbc.in/49PmMUc https://bbc.in/49PmMUc"
X Link 2026-01-24T19:54Z 2.5M followers, 17.4K engagements

"Badaalar Epstein ta girgiza gwamnatin Slovakia arin bayani - https://bbc.in/4aqS3OH https://bbc.in/4aqS3OH"
X Link 2026-02-01T09:56Z 2.5M followers, [----] engagements

"Me ya sa Amurka ke son sake dawo da hula da Nijar da Mali da Burkina Faso https://bbc.in/4a8ScoS https://bbc.in/4a8ScoS"
X Link 2026-02-02T13:00Z 2.5M followers, [----] engagements

"An kashe an tsohon shugaban Libya Saif al-Islam Gaddafi arin bayani - https://bbc.in/49VZ9dV https://bbc.in/49VZ9dV"
X Link 2026-02-03T20:45Z 2.5M followers, [----] engagements

"Tsohon Ministan Sadarwa a Najeriya Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana hakan ne yayin wani taro da aka yi don sabunta shaidarsa ta kasancewa an jamiyyar APC a Gombe ranar Laraba"
X Link 2026-02-05T14:15Z 2.5M followers, 17.6K engagements

"Cin naman kare abu ne da ya yawaita a wasu sassan Najeriya. Wakilin BBC ya shiga kasuwar Dawaki da ke jihar Filato a arewacin asar domin ganin yadda ake hada-hadar cinikin karnuka. 🎥 - Fatima Othman"
X Link 2026-02-05T18:03Z 2.5M followers, [----] engagements

"Aisha Buhari ta ziyarci Atiku a Saudiyya Karin bayani - https://bbc.in/4r31ha1 https://bbc.in/4r31ha1"
X Link 2026-02-06T19:37Z 2.5M followers, 12.2K engagements

"Arsenal da Ac Milan na rige-rigen aukar Goretzka Saudiyya za ta raba gari ga Ronaldo https://bbc.in/4tiiKg9 https://bbc.in/4tiiKg9"
X Link 2026-02-07T04:16Z 2.5M followers, [----] engagements

"Trump ya cire bidiyon da ke nuna atancin launin fata ga Obama arin bayani - https://bbc.in/4rFDpsU https://bbc.in/4rFDpsU"
X Link 2026-02-07T10:28Z 2.5M followers, [----] engagements

"Real Madrid na matsa kaimi kan Rodri United da City na son Kayode https://bbc.in/4tjCvUB https://bbc.in/4tjCvUB"
X Link 2026-02-08T04:16Z 2.5M followers, [----] engagements

"Dakarun sojojin Najeriya da ke gudanar da ayyuka a Jihar Katsina sun wato dabbobin da aka sace bayan wani azamin artabu da wasu da ake zargin 'an bindiga ne a aramar hukumar afur ta jihar. arin bayani - https://bbc.in/4rGIOzZ https://bbc.in/4rGIOzZ"
X Link 2026-02-08T15:10Z 2.5M followers, [----] engagements

"Yayin da yunurin lashe kofin Premier League tsakanin Arsenal da Man City ke aukar zafi City ta waci maki uku masu muhimmanci a hannun Liverpool a Anfield. Wannan wasan dai ya unshi abubuwa daban-daban masu ayatarwa. Wane abu ne ya fi nishaantar da ku"
X Link 2026-02-08T18:36Z 2.5M followers, [----] engagements

"Kalli wani salon nuna alhini mai ban sha'awa Wasu mutane a birnin Barcelona sun aga babban hoton Hind Rajab domin tunawa da yarinyar da aka kashe tare da iyalinta a Gaza sakamakon yai a 2023"
X Link 2026-02-08T19:00Z 2.5M followers, [----] engagements

"Za mu yi zanga-zanga kan 'rufa-rufar' dokar zae - NLC Karin bayani - https://bbc.in/45UX67H https://bbc.in/45UX67H"
X Link 2026-02-08T19:43Z 2.5M followers, [----] engagements

"Zanga-zangar ta arke ne bayan da jamiyyun adawa da ungiyoyin farar hula suka zargi majalisar dattawan Najeriya da tauye dimokuraiyya ta hanyar in amincewa da udirin da zai wajabta tura sakamakon zae ta na'ura. Gomman mutane ne suka taru a gaban fadar majalisar da ke birnin Abuja domin nuna acin ransu kan lamarin"
X Link 2026-02-09T11:06Z 2.5M followers, [----] engagements

"Dole ne a cire shugaban INEC - Sheikh Jingir arin bayani - https://bbc.in/4a9gqAE https://bbc.in/4a9gqAE"
X Link 2026-02-09T14:33Z 2.5M followers, 16.9K engagements

"'Nakan ji kunyar shiga mutane saboda manyan nonuwana' https://bbc.in/4bEoLgK https://bbc.in/4bEoLgK"
X Link 2026-02-09T19:17Z 2.5M followers, 85.2K engagements

"Ko kun san tarihin gasar kamun kifi ta Argungu wadda ta yi suna a Afirka Sarkin Kebbin Argungu Samaila Muhammad Mera ya bayyana abubuwan da suka tanada na musamman da za su ayatar da gasar ta bana fiye da na baya. 🎥 - Abba Auwalu"
X Link 2026-02-10T04:31Z 2.5M followers, [----] engagements

"Yadda APC ta fara faawa tarkon rikici a jihar Kano https://bbc.in/4qx7qtZ https://bbc.in/4qx7qtZ"
X Link 2026-02-10T05:27Z 2.5M followers, 13.8K engagements

"Ronaldo ya gama yajin taka leda Ko Zidane zai dawo Madrid https://bbc.in/4bLOFPF https://bbc.in/4bLOFPF"
X Link 2026-02-10T05:36Z 2.5M followers, [----] engagements

"Wace dabara ta rage wa Iran idan tattaunawa da Amurka ta gaza aiki https://bbc.in/3MlR9dh https://bbc.in/3MlR9dh"
X Link 2026-02-10T05:42Z 2.5M followers, [----] engagements

"Najeriya ba ta samu ci gaba ba a angaren yai da rashawa ba - Rahoto arin bayani - https://bbc.in/46EqMGc https://bbc.in/46EqMGc"
X Link 2026-02-10T12:18Z 2.5M followers, [----] engagements

"Shugaban hukumar alhazan Najeriya Abdullahi Pakistan ya yi murabus arin bayani - https://bbc.in/4qm1jZb https://bbc.in/4qm1jZb"
X Link 2026-02-10T13:20Z 2.5M followers, [----] engagements

"A zaman da ta yi a ranar Talata majalisar ta ce aika sakamakon kai-tsaye ta laturoni zai kasance hanyar farko ta aika sakamakon. Amma idan an samu matsalar intanet INEC za ta yi amfani da takarda a rubuce wajen aika sakamakon kamar yadda aka saba yi a baya"
X Link 2026-02-10T17:26Z 2.5M followers, [----] engagements

"A wasu lokuta mutane kan rasa rayukansu sakamakon saran maciji kafin su samu kulawa a asibiti ko kuma rashin magani musamman a Najeriya. Ga wasu matakan gaggawa da suka kamata ku auka idan kuka tsinci kanku a irin wannan yanayi. 🎥 - Fatima Othman"
X Link 2026-02-10T18:00Z 2.5M followers, [----] engagements

"Fasinjoji [--] sun tsira bayan jirgin sama ya yi saukar gaggawa a cikin teku Karin bayani - https://bbc.in/4qwzAFw https://bbc.in/4qwzAFw"
X Link 2026-02-10T20:11Z 2.5M followers, [----] engagements

"Za a iya kama ni nan da ba daewa ba - El-Rufa'i arin bayani - https://bbc.in/3M6Yygx https://bbc.in/3M6Yygx"
X Link 2026-02-11T09:11Z 2.5M followers, 20.2K engagements

"Majalisar dokokin Amurka ta gabatar da uduri kan zargin musguna wa Kiristoci a Najeriya arin bayani - https://bbc.in/4kqP1NU https://bbc.in/4kqP1NU"
X Link 2026-02-11T10:26Z 2.5M followers, [----] engagements

"Tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai kuma jigo a jam'iyyar hamayya ta ADC ya yi zargin cewa dole ne ta sa wasu yan siyasa ke sauya shea zuwa jam'iyyar APC mai mulki ko kuma a ci gaba da zama a cikinta. A wata tattaunawa da BBC El-Rufa'i ya ce duk da cewa ba a riga an kama shi ba an kama na kusa da shi kuma yana tunanin za a iya zuwa kansa nan ba da daewa ba. Tsohon gwamnan ya yin wannan zargi ne yayin da hada-hadar siyasa ke neman aukar harama gabanin babban zaen asar na shekara ta [----]. https://twitter.com/i/web/status/2021559299126734867"
X Link 2026-02-11T12:17Z 2.5M followers, [----] engagements

"Tottenham ta sanar da korar kocinta Thomas Frank ranar Laraba a wani matakin da ta ce ya zama dole saboda yanayin da ungiyar ke ciki. A cikin wata takwas da ya kwashe a ungiyar Frank ya yi rashin nasara [--] da canjaras takwas sannan ya lashe wasanni bakwai kaai duk da cewa ya yi cefanen an wasa. https://twitter.com/i/web/status/2021580152329629848 https://twitter.com/i/web/status/2021580152329629848"
X Link 2026-02-11T13:40Z 2.5M followers, [----] engagements

"an majalisar wakilan Amurka sun gabatar da wani uduri a zauren majalisar wanda ya unshi rahoto kan kwamitin bincike game da zargin cin zarafin kiristoci da cusguna musu a Najeriya. arin bayani - https://bbc.in/4kvaXHz https://bbc.in/4kvaXHz"
X Link 2026-02-11T14:29Z 2.5M followers, 24.7K engagements

"Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya zai Ismail Abba Yusuf a matsayin wanda ya maye gurbin Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan a shugabancin hukumar alhazai ta asa (NAHCON). arin bayani - https://bbc.in/46Jo2Y6 https://bbc.in/46Jo2Y6"
X Link 2026-02-11T16:48Z 2.5M followers, [----] engagements

"A ranar [--] ga watan Oktoban [----] ne Frank Ilett ya wallafa wani bidiyo a shafinsa lokacin da ya yi aski na arshe kuma ya ce ba zai ara yin aski ba har sai Manchester United ta lashe wasa biyar a jere. arin bayani - https://bbc.in/4abaaIx https://bbc.in/4abaaIx"
X Link 2026-02-11T18:08Z 2.5M followers, [----] engagements

"Manyan an siyasa da aka bincika a Najeriya bayan hawan Tinubu https://bbc.in/4aMbYrC https://bbc.in/4aMbYrC"
X Link 2026-02-12T05:41Z 2.5M followers, [----] engagements

"Sun yi wa yarana maza huu yankan rago https://bbc.in/4kCrWrQ https://bbc.in/4kCrWrQ"
X Link 2026-02-12T05:42Z 2.5M followers, [----] engagements

"APC da NNPP sun soki udurin Majalisar Amurka kan 'musguna wa Kiristoci a Najeriya' arin bayani - https://bbc.in/3ZCaIRA https://bbc.in/3ZCaIRA"
X Link 2026-02-12T13:03Z 2.5M followers, [----] engagements

"Mene ne tufafin gargajiya na asarku 👗👕 Bayan wani ce-ce-ku-ce da ya arke tsakanin yan Ghana da yan Zambiya gwamnatin Ghana ta ayyana ranar Laraba a matsayin ranar da ake nuna irin kyawawan kayan sawa na gargajiya da asar ke da su"
X Link 2026-02-12T14:05Z 2.5M followers, [----] engagements

"Bayanai sun ce jami'an tsaro a filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe da ke Abuja sun wace takardar tafiye-tafiyen tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa'i jim kaan bayan saukar sa a Najeriya daga asar Masar. arin bayani - https://bbc.in/4arlsXY https://bbc.in/4arlsXY"
X Link 2026-02-12T14:25Z 2.5M followers, 14.1K engagements

"Gwamnan jihar Sokoto ya bayar da umarnin biyan ma'aikata albashi saboda azumi arin bayani - https://bbc.in/4s7JWgj https://bbc.in/4s7JWgj"
X Link 2026-02-12T15:32Z 2.5M followers, 17.5K engagements

"Abin da ya sa na i bin jamian tsaron da suka so su kama ni - El-Rufai https://bbc.in/4auWsyS https://bbc.in/4auWsyS"
X Link 2026-02-13T05:35Z 2.5M followers, [----] engagements

"A hirarsa da BBC El-Rufai ya ce zai yi bakin oarinsa don ganin an sauya gwamnatin Shugaba Tinubu kamar yadda ya bayar da gudumawa wajen kafa ta. Tsohon gwamnan ya ce ya yi da-na-sanin taimakawa wajen kafa gwamnatin saboda abin da ya kira "gwamnati mafi muni da Najeriya ta taa gani." Cikakkiyar hirar na nan - https://www.facebook.com/share/v/1B7L6PywrS/ https://www.facebook.com/share/v/1B7L6PywrS/"
X Link 2026-02-13T09:31Z 2.5M followers, [----] engagements

"Tsohon gwamnan ya fai hakan ne a lokacin da yake mayar da martani kan dalilin da ya sa ake yawan ganin ya samu matsala da abokansa na siyasa. Cikakkiyar hirar tasa da BBC na nan - https://www.facebook.com/share/v/1B7L6PywrS/ https://www.facebook.com/share/v/1B7L6PywrS/"
X Link 2026-02-13T10:32Z 2.5M followers, [----] engagements

"An yi bukukuwan baje kolin kayan noma da aladun gargajiya a Argungu gabanin gasar kamun kifi da za a yi a garin da ke jihar Kebbi. Cikin waanda suka halarci bikin akwai gwamnan jihar Nasir Idris da Sarkin Kebbin Argungu Samaila Muhammad Mera"
X Link 2026-02-13T14:41Z 2.5M followers, [----] engagements

"Kotu ta yanke wa Samha hukuncin aurin wata shida Karin bayani - https://bbc.in/4kAWN85 https://bbc.in/4kAWN85"
X Link 2026-02-13T16:46Z 2.5M followers, 16.9K engagements

"Wace riba asashen Afirka za su samu a dangantakarsu da Amurka https://bbc.in/4csDJXm https://bbc.in/4csDJXm"
X Link 2026-02-13T19:55Z 2.5M followers, [----] engagements

"Wane ne ya fi jin raain rabuwa a soyayya https://bbc.in/3OnzpPd https://bbc.in/3OnzpPd"
X Link 2026-02-14T04:06Z 2.5M followers, [----] engagements

"Yadda aka kashe mutane fiye da [----] cikin kwana [--] a Sudan https://bbc.in/4riZ2iY https://bbc.in/4riZ2iY"
X Link 2026-02-14T04:12Z 2.5M followers, [----] engagements

"An samu damuwa bayan da masunta suka fada ruwa ba tare da an ba da izinin shiga ba. Duk da kokarin da jamian tsaro da na taron suka yi a gaza dakatar da su daga shiga ruwan. Yanzu an ba da izinin ci gaba da kamun kuma ana dakon isowar shugaban kasa"
X Link 2026-02-14T12:00Z 2.5M followers, 11.7K engagements

"Lamarin ya sake tasowa ne bayan wata hira da tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya yi a wani gidan talibijin inda ya aka tambaye shi game da sace Dadiyata sai ya amsa da cewa a tambaye Ganduje. arin bayani - https://bbc.in/3MKuEyK https://bbc.in/3MKuEyK"
X Link 2026-02-14T14:38Z 2.5M followers, [----] engagements

"Ma'aikatar harkokin wajen Najeriya ta nuna fargaba kan abin da ta kira aruwar an asar da ake auka aiki ba bisa a'ida ba domin yai a asashen waje. arin bayani - https://bbc.in/4aRH9Sn https://bbc.in/4aRH9Sn"
X Link 2026-02-15T13:53Z 2.5M followers, [----] engagements

"Kwankwasiyya ta musanta fitar da Kwankwaso waje don neman lafiya Karin bayani - https://bbc.in/4by8t97 https://bbc.in/4by8t97"
X Link 2026-02-05T19:54Z 2.5M followers, [----] engagements

"Tsoohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana yadda jamian tsaro suka yi yunurin kama shi a filin jirgin sama na Abuja jim kaan da saukarsa a Najeriya. El-Rufai ya kuma bayyana abin da ya sa gaba yanzu da hukumomin tsaro ke neman sa da yadda hakan zai shafi siyasarsa"
X Link 2026-02-13T05:05Z 2.5M followers, 79K engagements

"Lamarin ya faru ne a lokacin da ake dakon isowar shugaban Najeriya a gasar kamun kifi ta Argungu sai masuntan suka fada ruwa tun kafin a ba su izini. Daga baya dai lamarin ya lafa bayan jamian tsaro da Sarkin Kabin Arugungu sun auki matakin daidaita alamura sai suka fita daga ruwan. 📸 - Aminu Kutama/Fatima Othman https://twitter.com/i/web/status/2022654374019760573 https://twitter.com/i/web/status/2022654374019760573"
X Link 2026-02-14T12:49Z 2.5M followers, 10.7K engagements

"Gobara ta sake tashi a Kasuwar Singa da ke Kano Karin bayani - https://bbc.in/46aqOpg https://bbc.in/46aqOpg"
X Link 2026-02-14T19:43Z 2.5M followers, [----] engagements

"Mutumin da aka kusa cire wa harshe kan ciwon kansa mai alaa da jima'i https://bbc.in/3O9pWex https://bbc.in/3O9pWex"
X Link 2026-02-14T19:46Z 2.5M followers, 11.7K engagements

"Fadar shugaban Najeriya ta nemi a binciki El-Rufai kan 'kutse a wayar Nuhu Ribadu' Karin bayani - https://bbc.in/4aw06IX https://bbc.in/4aw06IX"
X Link 2026-02-14T19:55Z 2.5M followers, 22.8K engagements

"Yayin da ake dakon fara babbar gasar kamun kifi ta Argungu BBC ta zanta da wasu masunta da suke cikin waanda za su shiga gasar a yau. Da yawa daga cikinsu sun bayyana mana yadda suka yi shekara da shekaru suna neman lashe gasar. 📸 - Abba Auwalu Furodusa - Aminu Kutama"
X Link 2026-02-14T05:03Z 2.5M followers, [----] engagements

"El-Rufai ya zargi ofishin Ribadu da sayo guba 'mai haari' Karin bayani - https://bbc.in/4cv9Bus https://bbc.in/4cv9Bus"
X Link 2026-02-15T15:47Z 2.5M followers, 13.4K engagements

"Cin amana uku da suka sauya tarihi a duniya https://bbc.in/4rUFnpn https://bbc.in/4rUFnpn"
X Link 2026-02-15T20:47Z 2.5M followers, [----] engagements

"Me dokokin Najeriya suka ce game da satar jin wayar wani https://bbc.in/4rptd8a https://bbc.in/4rptd8a"
X Link 2026-02-17T05:39Z 2.5M followers, [----] engagements

"'Har yanzu El-Rufai na hannun EFCC' arin bayani - https://bbc.in/4rrTWAU https://bbc.in/4rrTWAU"
X Link 2026-02-17T09:12Z 2.5M followers, [----] engagements

"Ya za ku ji idan aka samu wakeken rami a kusa da inda kuke zaune Hakan ce ta faru da wasu mazauna wani gari a asar Indonesiya inda wani wagegen rami mai zurfin mita [-----] ya mayar da wurin tamkar madatsar ruwa"
X Link 2026-02-07T19:16Z 2.5M followers, [----] engagements

"Wace dokar zae ake taaddama a kai kuma me ya sa aka i amincewa da ita https://bbc.in/3Zsz14j https://bbc.in/3Zsz14j"
X Link 2026-02-10T05:39Z 2.5M followers, [----] engagements

"Kun san cewa a bikin gasar kamun kifi ta Argungu ba shi kaai ake yi ba Yayin da aka fara bikin na bana an yi tseren jakuna da na rauma masu harbi sun baje koli da kuma sauran wasanni masu ayatarwa kamar yadda BBC ta gani. 🎥 - Abba Auwalu"
X Link 2026-02-13T10:00Z 2.5M followers, 12K engagements

"Abubakar Usman daga garin Yama na jihar Kebbi ne ya lashe gasar kamun kifin Arugungu ta [----] bayan kama kifi mai nauyin kilogiram [--] kamar yadda alalan gasar suka sanar. arin bayani - https://bbc.in/3OijMIT https://bbc.in/3OijMIT"
X Link 2026-02-14T16:57Z 2.5M followers, 101.8K engagements

"Gobarar ta tashi ne a kasuwar sayar da kayan masarufi ta Singa a yammacin ranar Asabar inda aka tafka asarar miliyoyin naira. Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya nemi a yi cikakken bincike kan musabbabin tashin gobarar"
X Link 2026-02-15T15:07Z 2.5M followers, [----] engagements

"Dubban masunta da suka haa da matasa da dattawa ne suka fafata a gasar kamun kifin Argungu ta bana wadda ita ce ta farko da aka gudanar cikin shekaru saboda wasu dalilai. Ga arin wasu abubuwa da suka fi aukar hankali a gasar. 🎥 - Abba Auwalu Furodusa - Aminu Kutama"
X Link 2026-02-15T16:35Z 2.5M followers, [----] engagements

"Sojojin Amurka sun fara sauka a Maiduguri Karin bayani - https://bbc.in/40ckKJm https://bbc.in/40ckKJm"
X Link 2026-02-15T16:44Z 2.5M followers, 11.5K engagements

"Man U da Arsenal na fafatawa kan Pulisic Real Madrid na tunanin rabuwa da Endrick https://bbc.in/3MxbJHy https://bbc.in/3MxbJHy"
X Link 2026-02-16T04:15Z 2.5M followers, [----] engagements

"Yadda Ribadu ya yi martani ga El-Rufai kan zargin shigar da guba Najeriya https://bbc.in/4kXo7h7 https://bbc.in/4kXo7h7"
X Link 2026-02-16T04:19Z 2.5M followers, [----] engagements

"A arasa mana wannan karin maganar"
X Link 2026-02-16T04:30Z 2.5M followers, [----] engagements

"Yayin da al'ummar Musulmi ke shirin fara azumin watan Ramadan ungiyar Jama'atu Nasril Islam ta fitar da a'idojin tafsiri waanda suka kamata malami ya cika kafin ya hau mambari ya fara karantarwa. 🎥 - Fatawul Mohammed"
X Link 2026-02-16T05:47Z 2.5M followers, [----] engagements

"Yau El-Rufai zai amsa gayyatar EFCC arin bayani - https://bbc.in/46c5IH4 https://bbc.in/46c5IH4"
X Link 2026-02-16T08:38Z 2.5M followers, [----] engagements

"Gobarar dai ta arke ne daga ranar Asabar inda ta ci har zuwa Lahadi a wasu rukunin shaguna da ake yi wa laabi da Gidan Gilas inda aka yi asarar kayayyaki na miliyoyin naira. Hotuna da bidiyo da aka yaa sun nuna yadda hayai suka turnue saman kasuwar yayin da shaguna suka kama da wuta tare da onewar kayayyakin masarufi masu umbin yawa. https://twitter.com/i/web/status/2023366784770818232 https://twitter.com/i/web/status/2023366784770818232"
X Link 2026-02-16T12:00Z 2.5M followers, [----] engagements

"Gwamnatin Najeriya ta maka El-Rufai a kotu kan naar wayar Nuhu Ribadu arin bayani - https://bbc.in/4qAj7jp https://bbc.in/4qAj7jp"
X Link 2026-02-16T12:45Z 2.5M followers, [----] engagements

"Gwamnatin Najeriya ta shigar da tsohon gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ara a gaban kotun tarayya bisa zargin sa da naar wayar mai bai wa shugaban asa shawara kan tsaro Nuhu Ribadu ba tare da izini ba. arin bayani - https://bbc.in/4rmxkBZ https://bbc.in/4rmxkBZ"
X Link 2026-02-16T13:50Z 2.5M followers, [----] engagements

"Sharua [--] da Jama'atu ta gindaya wa masu tafsiri a Najeriya https://trib.al/QB3Csbc https://trib.al/QB3Csbc"
X Link 2026-02-16T13:52Z 2.5M followers, [----] engagements

"Dattijon da ya auri mata [--] da haihuwar aa [--] https://bbc.in/4kBRLbi https://bbc.in/4kBRLbi"
X Link 2026-02-16T16:45Z 2.5M followers, [----] engagements

"Cikin wata sanarwar daraktan yaa labaran shalkwatar tsaron asar Manjo Janar Samaila Uba ya fitar ya ce sojojin sun sauka ne a filin jirgin saman Bauchi. Karin bayani - https://bbc.in/4aCe6RG https://bbc.in/4aCe6RG"
X Link 2026-02-16T18:22Z 2.5M followers, [----] engagements

"Wasu masu shaguna da hukumomi a kasuwar Singa da ke jihar Kano sun shaida wa BBC irin arnar da gobarar da ta tashi a kasuwar ta haddasa"
X Link 2026-02-16T19:00Z 2.5M followers, [----] engagements

"Mene ne 'sinadarin' Thallium sulphate da El-Rufai ya zargi ofishin Ribadu da shigarwa Najeriya https://bbc.in/3MsHgdU https://bbc.in/3MsHgdU"
X Link 2026-02-16T20:02Z 2.5M followers, [----] engagements

"Wannan launin dai Bature na kiransa Yellow amma kuma da Hausa fa"
X Link 2026-02-17T04:35Z 2.5M followers, 10.8K engagements

"Yadda za ku iya ganin jinjirin watan Ramadan https://bbc.in/4cuyt5B https://bbc.in/4cuyt5B"
X Link 2026-02-17T05:44Z 2.5M followers, [----] engagements

"Ko yin Azumi na taimakawa wajen rage iba https://bbc.in/4rmons4 https://bbc.in/4rmons4"
X Link 2026-02-17T05:45Z 2.5M followers, [----] engagements

"Gobarar Singa: 'Ni da an'uwana ba mu cire ko tsinke ba' https://bbc.in/4tGCSsu https://bbc.in/4tGCSsu"
X Link 2026-02-17T05:49Z 2.5M followers, [----] engagements

"Cutukan da suka kamata a yi kaffa-kaffa da su lokacin watan azumi https://trib.al/ogdd4RS https://trib.al/ogdd4RS"
X Link 2026-02-17T13:53Z 2.5M followers, [----] engagements

"Hukumomi a Saudiyya sun fara duba jinjirin watan Ramadan a jamiar Majmaah da ke asar Saudiyya. Idan aka ga watan hakan na nufin za a tashi da azumi a gobe Laraba idan ba a ga watan ba ba za a fara azumin ba sai ranar Alhamis mai zuwa"
X Link 2026-02-17T14:31Z 2.5M followers, [----] engagements

"Gwamnatin Najeriya ta shigar da tsohon gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ara a gaban kotun tarayya bisa zargin sa da naar wayar mai bai wa shugaban asa shawara kan tsaro Nuhu Ribadu ba tare da izini ba. arin bayani - https://bbc.in/4rojVcy https://bbc.in/4rojVcy"
X Link 2026-02-16T13:51Z 2.5M followers, [----] engagements

"Yankunan da Amurka ta saya ta kuma hae da asarta https://bbc.in/3ZFsbZq https://bbc.in/3ZFsbZq"
X Link 2026-02-16T19:29Z 2.5M followers, [----] engagements

"Man Utd na son Mac Allister An yi wa Arsenal tayin Nico Williams https://bbc.in/4tN4uMH https://bbc.in/4tN4uMH"
X Link 2026-02-17T05:40Z 2.5M followers, [----] engagements

"Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya jagoranci wata tawaga zuwa Kano domin jajantawa kan gobarar da ta janyo imbin asarar dukiya a kasuwar Singer. A ranar ta Litinin kuma Shettima ya kari Gwamna Abba Kabir a jamiyyar ta APC a hukumance yayin ziyarar"
X Link 2026-02-17T10:35Z 2.5M followers, [----] engagements

"A fara duba jinjirin watan azumi daga yau - Sarkin Musulmi arin bayani - https://bbc.in/4kFPUCd https://bbc.in/4kFPUCd"
X Link 2026-02-17T12:00Z 2.5M followers, [----] engagements

"Sanarwar ta buaci Musulmi su fara neman jinjirin watan azumi a wannan rana tare da umartar duk wanda ya ga watan da ya kai rahoto ga shugaban aramar hukuma ko Dagaci mafi kusa domin a isar da saon ga fadar Sarkin Musulmi. Karin bayani - https://bbc.in/46ep9yV https://bbc.in/46ep9yV"
X Link 2026-02-17T13:18Z 2.5M followers, [----] engagements

"A cewar hukumomin Saudiyya za a tashi da azumin Ramadana na shekarar Musulunci ta [----] a kasar a gobe Laraba [--] ga watan Fabrairu 2026"
X Link 2026-02-17T15:18Z 2.5M followers, 10.2K engagements

"Juventus na zawarcin Zirkzee PSG da Barcelona na gogayya kan Jhon Duran https://bbc.in/40oagHK https://bbc.in/40oagHK"
X Link 2025-01-07T04:23Z 2.4M followers, [----] engagements

"Dortmund da Juve da Milan na son Rashford City kuwa Marmoush https://bbc.in/3PqnWvx https://bbc.in/3PqnWvx"
X Link 2025-01-08T04:38Z 2.4M followers, [----] engagements

"Me ya sa Trump ke yi wa Canada da Panama da Greenland barazana https://bbc.in/4h8yBXx https://bbc.in/4h8yBXx"
X Link 2025-01-09T18:59Z 2.4M followers, [----] engagements

"Messi zai koma Barca Man United na son Suzuki Arsenal na cinikin Zubimendi https://bbc.in/4hiS48d https://bbc.in/4hiS48d"
X Link 2025-01-15T05:30Z 2.5M followers, [----] engagements

"Man United ta yi watsi da tayin Napoli kan Garnacho Al-Hilal na tattaunawa da Liverpool kan Salah https://bbc.in/3PFkIEH https://bbc.in/3PFkIEH"
X Link 2025-01-17T06:11Z 2.4M followers, [----] engagements

"Me ya sa an Somaliland ke matuar aunar Donald Trump https://bbc.in/4fWMBCZ https://bbc.in/4fWMBCZ"
X Link 2025-01-17T06:15Z 2.4M followers, [----] engagements

"Arsenal da Bacelona na son Sesko Mendes ba zai bar PSG ba https://bbc.in/3PLikfq https://bbc.in/3PLikfq"
X Link 2025-01-19T06:00Z 2.5M followers, [----] engagements

"Wakilan Rashford sun gana da Barca Arsenal na son Sesko https://bbc.in/3WwyfSJ https://bbc.in/3WwyfSJ"
X Link 2025-01-23T05:29Z 2.5M followers, [----] engagements

"Man City na son Cambiso Borussia Dortmund ta haura da Rashford https://bbc.in/3E5IpmV https://bbc.in/3E5IpmV"
X Link 2025-01-24T05:15Z 2.5M followers, [----] engagements

"Tottenham na zawarcin Danso da Disasi Crystal Palace ta tuntui Chelsea kan Chilwell https://bbc.in/3PXXoCn https://bbc.in/3PXXoCn"
X Link 2025-02-02T04:39Z 2.5M followers, [----] engagements

"Da wuya Rashford ya sake buga wa Man Utd Arsenal na zawarcin Nico Williams https://bbc.in/4gpNqEj https://bbc.in/4gpNqEj"
X Link 2025-02-04T04:32Z 2.5M followers, [----] engagements

"Shin an ae ne tsakanin El-Rufa'i da Uba Sani https://bbc.in/3CDfPJu https://bbc.in/3CDfPJu"
X Link 2025-02-04T14:54Z 2.5M followers, [----] engagements

"Mainoo da Garnacho na iya barin Man United Matheus Cunha kuwa na son barin Wolves https://bbc.in/42IZXj9 https://bbc.in/42IZXj9"
X Link 2025-02-05T05:00Z 2.5M followers, [----] engagements

"Sasanta mahaifina da gwamna Uba Sani ba aikina ba ne Bello El-Rufai https://bbc.in/4gzICwa https://bbc.in/4gzICwa"
X Link 2025-02-08T06:36Z 2.5M followers, 19.2K engagements

"Man United na son Delap Man City na son Ederson Real Madrid za ta tsawaita kwantiragin Vinicius. https://bbc.in/42GXplD https://bbc.in/42GXplD"
X Link 2025-02-08T06:37Z 2.5M followers, [----] engagements

"Real Madrid na farautar Branthwaite Neymar na son komawa Barcelona https://bbc.in/4hVBJHa https://bbc.in/4hVBJHa"
X Link 2025-02-26T05:12Z 2.5M followers, [----] engagements

"Aston Villa za ta rike Rashford Osimhen ya matsu ya je Man Utd https://bbc.in/3De04sG https://bbc.in/3De04sG"
X Link 2025-02-28T04:55Z 2.5M followers, [----] engagements

"AC Milan da Inter na rububin Arda Guler Bayern da Madrid na zawarcin Dalot https://bbc.in/43Ldozo https://bbc.in/43Ldozo"
X Link 2025-03-12T04:23Z 2.5M followers, [----] engagements

"Man Utd na son Branthwaite Aston Villa za ta saye Rashford https://bbc.in/4bP1bMs https://bbc.in/4bP1bMs"
X Link 2025-03-21T05:15Z 2.5M followers, [----] engagements

"Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi ya rasu https://bbc.in/3E916Xp https://bbc.in/3E916Xp"
X Link 2025-04-04T05:14Z 2.5M followers, 96.6K engagements

"Inter Miami na zawarcin Bruyne tauraruwar Diaz na Liverpool na haskawa https://bbc.in/4jp81uy https://bbc.in/4jp81uy"
X Link 2025-04-14T05:07Z 2.5M followers, [----] engagements

"Aston Villa na son de Bruyne Real Madrid na zawarcin Kerkez https://bbc.in/4jr4qN0 https://bbc.in/4jr4qN0"
X Link 2025-04-24T04:19Z 2.5M followers, [----] engagements

"Real Madrid na shirye-shiryen karawa da Barcelona a Copa del Rey. https://bbc.in/4jL4YNj https://bbc.in/4jL4YNj"
X Link 2025-04-24T15:25Z 2.5M followers, [----] engagements

"Ba a tsawaita zaman Vinicius a Real ba Arsenal na son Zubimendi https://bbc.in/3Grha7z https://bbc.in/3Grha7z"
X Link 2025-04-25T04:15Z 2.5M followers, [----] engagements

"Man United na son Jonathan Crystal Palace na iya cefanar da Eberechi https://bbc.in/42XmsiF https://bbc.in/42XmsiF"
X Link 2025-05-03T05:27Z 2.5M followers, [----] engagements

"Arsenal da Man Utd da Chelsea na rububin Schick Tsimikas zai bar Liverpool https://bbc.in/4maO5hi https://bbc.in/4maO5hi"
X Link 2025-05-08T04:13Z 2.5M followers, [----] engagements

"Wane ne Robert Prevost Fafaroma Leo na [--] https://bbc.in/3RVDcBV https://bbc.in/3RVDcBV"
X Link 2025-05-09T06:06Z 2.5M followers, [----] engagements

"Chelsea na son Rafael Leao Borussia Dortmund na zawarcin Bellingham https://bbc.in/4kbNcmy https://bbc.in/4kbNcmy"
X Link 2025-05-10T05:36Z 2.5M followers, [----] engagements

"Wane ne layya ta wajaba a kansa https://bbc.in/4jxTmgk https://bbc.in/4jxTmgk"
X Link 2025-06-03T06:37Z 2.5M followers, [----] engagements

"Kotu ta nemi Akpabio ya biya tarar naira [------] ga Natasha https://bbc.in/4kCAxd3 https://bbc.in/4kCAxd3"
X Link 2025-06-11T19:21Z 2.5M followers, 32.3K engagements

"Tauraruwar Sancho na haskawa Everton da Newcastle na zawarcin Grealish https://bbc.in/4dYL8MZ https://bbc.in/4dYL8MZ"
X Link 2025-06-12T04:56Z 2.5M followers, [----] engagements

"Liverpool na zawarcin Osimhen Bayer Leverkusen na son Jarell Quansah https://bbc.in/3SMFPqj https://bbc.in/3SMFPqj"
X Link 2025-06-13T04:51Z 2.5M followers, [----] engagements

"Al-Hilal ta sake taya Osimhen Real Madrid na harin Konate https://bbc.in/4l7fDTi https://bbc.in/4l7fDTi"
X Link 2025-06-16T05:03Z 2.5M followers, [----] engagements

"Mbuemo na sha'awar komawa United Walker ya amince da tayin Everton https://bbc.in/4jQR9fW https://bbc.in/4jQR9fW"
X Link 2025-06-17T04:59Z 2.5M followers, [----] engagements

"Juventus na son Sancho Bournemouth ta yi wa Zabarnyi farashi https://bbc.in/3G4LlBL https://bbc.in/3G4LlBL"
X Link 2025-06-21T04:34Z 2.5M followers, [----] engagements

"Real Madrid za ta kara da Juventus a Club World Cup arin bayani: https://bbc.in/4epklcZ https://bbc.in/4epklcZ"
X Link 2025-06-27T14:57Z 2.5M followers, [----] engagements

"Bournemouth ta kafe a zawarcin Semenyo Branthwaite zai sabunta kwantiragi da Everton https://bbc.in/4kbrZc4 https://bbc.in/4kbrZc4"
X Link 2025-06-28T05:00Z 2.5M followers, [----] engagements

"Arsenal za ta raba gari da Partey Manchester United na zawarcin Kean https://bbc.in/4kgZ6vc https://bbc.in/4kgZ6vc"
X Link 2025-06-30T04:21Z 2.5M followers, [----] engagements

"Me ya bambanta haakar APC da ta ADC https://bbc.in/46pfvu3 https://bbc.in/46pfvu3"
X Link 2025-07-03T19:39Z 2.5M followers, 13.2K engagements

"Newcastle ta kusa daidaitawa da Elanga Real Madrid za ta cefanar da Rodrygo https://bbc.in/3IcXy86 https://bbc.in/3IcXy86"
X Link 2025-07-04T04:07Z 2.5M followers, [----] engagements

"'Jama'ar Bauchi ne za su zaar mini magaji' https://bbc.in/3Gm9SCz https://bbc.in/3Gm9SCz"
X Link 2025-07-07T04:17Z 2.5M followers, [----] engagements

"Manchester United na neman Ndidi Tottenham da Newcastle na hamayya kan Grealish https://bbc.in/4nAYtzp https://bbc.in/4nAYtzp"
X Link 2025-07-08T04:21Z 2.5M followers, [----] engagements

"Ku kun san amfanin gulma https://bbc.in/44O9Xad https://bbc.in/44O9Xad"
X Link 2025-07-13T04:14Z 2.5M followers, 10.8K engagements

"Wane ne Muhammadu Buhari https://bbc.in/40Racjs https://bbc.in/40Racjs"
X Link 2025-07-13T18:24Z 2.5M followers, 16.9K engagements

"Me ya sa kallo ya koma kan Kwankwaso https://bbc.in/4lM0GH7 https://bbc.in/4lM0GH7"
X Link 2025-07-25T06:45Z 2.5M followers, 11.8K engagements

"Manchester United ta shiga cinikin Randal Kolo Muani Newcastle da Tottenham na son Gabriel Jesus https://bbc.in/451OhHO https://bbc.in/451OhHO"
X Link 2025-07-28T04:08Z 2.5M followers, [----] engagements

"Tottenham na son Palhinha Sancho na son barin Man Utd https://bbc.in/4l8NYB1 https://bbc.in/4l8NYB1"
X Link 2025-08-01T04:15Z 2.5M followers, [----] engagements

"Newcastle na son sesko Arsenal na nazari kan Gyokeres https://bbc.in/3HfSb84 https://bbc.in/3HfSb84"
X Link 2025-08-03T04:19Z 2.5M followers, [----] engagements

"Tottenham na son maye gurbin Son da Rodrygo Donnarumma na kwaayin Man Utd https://bbc.in/4miUcPy https://bbc.in/4miUcPy"
X Link 2025-08-04T04:40Z 2.5M followers, [----] engagements

"Abin da ya sa PDP ke son ba Jonathan takara a [----] https://bbc.in/4fmTE95 https://bbc.in/4fmTE95"
X Link 2025-08-05T04:11Z 2.5M followers, [----] engagements

"Man Utd da Newcastle sun nace wa Sesko Rodrygo ba ya son barin Madrid https://bbc.in/45lo9YI https://bbc.in/45lo9YI"
X Link 2025-08-05T04:12Z 2.5M followers, [----] engagements

"Ko Amorim na iya farfao da Manchester United a kakarsa ta biyu https://bbc.in/4mtU14a https://bbc.in/4mtU14a"
X Link 2025-08-05T18:28Z 2.5M followers, [----] engagements

"Man Utd na son Baleba Ina Lookman zai tafi https://bbc.in/45Dc7uR https://bbc.in/45Dc7uR"
X Link 2025-08-07T04:17Z 2.5M followers, [----] engagements

"AC Milan na son Hojlund Martinez zai bar Barcelona https://bbc.in/3UgHrt9 https://bbc.in/3UgHrt9"
X Link 2025-08-08T04:14Z 2.5M followers, [----] engagements

"Man City na zawarcin Donnarumma Galatasaray na son Ederson https://bbc.in/41zKCQn https://bbc.in/41zKCQn"
X Link 2025-08-13T04:09Z 2.5M followers, [----] engagements

"Watail Onana ya je Inter Milan Chelsea za ta ba da aron Sterling https://bbc.in/4lJK6H6 https://bbc.in/4lJK6H6"
X Link 2025-08-19T04:29Z 2.5M followers, [----] engagements

"Aston Villa na son Jackson Chelsea ta matsa aimi kan Garnacho https://bbc.in/45NfRJh https://bbc.in/45NfRJh"
X Link 2025-08-20T04:23Z 2.5M followers, [----] engagements

"Man City da Arsenal da Liverpool na rige-rigen daukar Rodrygo yayin da Everton ke zawarcin Eyong https://bbc.in/45Lvvoh https://bbc.in/45Lvvoh"
X Link 2025-08-23T05:16Z 2.5M followers, [----] engagements

"Al-Ittihad na son FernandesTottenham da Crystal Palace sun kara kaimi don daukar El Khannouss https://bbc.in/45vrFRs https://bbc.in/45vrFRs"
X Link 2025-08-24T05:10Z 2.5M followers, [----] engagements

"Mainoo na son ya bar Manchester United Tottenham da Chelsea na zawarcin Simons https://bbc.in/423liT6 https://bbc.in/423liT6"
X Link 2025-08-29T05:02Z 2.5M followers, [----] engagements

"Aston Villa ta tattauna da Man U kan SanchoTottenham na zawarcin Lookman https://bbc.in/4fYAJSq https://bbc.in/4fYAJSq"
X Link 2025-09-01T06:15Z 2.5M followers, [----] engagements

"Man United ta haura da Martinez Liverpool ta i yarda Gomez ya koma AC Milan https://bbc.in/4mNkGJO https://bbc.in/4mNkGJO"
X Link 2025-09-02T04:48Z 2.5M followers, [----] engagements

"Me ya sa Bayer Leverkusen ta kori Ten Hag bayan wasa biyu kacal https://bbc.in/3UXVXpR https://bbc.in/3UXVXpR"
X Link 2025-09-03T04:17Z 2.5M followers, [----] engagements

"Liverpool ta jinkirta daukar Guehi Onana zai koma Trabzonspor https://bbc.in/4m3Hiog https://bbc.in/4m3Hiog"
X Link 2025-09-08T04:36Z 2.5M followers, [----] engagements

"Real Madrid na son Micky van de Ven Arsenal na iya sayar da Jesus https://bbc.in/45Xs2V5 https://bbc.in/45Xs2V5"
X Link 2025-09-10T04:17Z 2.5M followers, [----] engagements

"Ina aka samo kalmar Takutaha kuma me ya sa ake biki a ranar https://bbc.in/46g2Vvv https://bbc.in/46g2Vvv"
X Link 2025-09-12T04:30Z 2.5M followers, [----] engagements

"Grealish zai koma Everton Liverpool da Man United na rubibin Mokio https://bbc.in/3VLiUgf https://bbc.in/3VLiUgf"
X Link 2025-09-13T04:16Z 2.5M followers, [----] engagements

"Watakila Nuno ya maye gurbin Potter a West Ham Arsenal na son Benedetti https://bbc.in/42xqZJg https://bbc.in/42xqZJg"
X Link 2025-09-15T06:02Z 2.5M followers, [----] engagements

"Juventus na son Silva Manchester City za ta nemi Kobbie Mainoo https://bbc.in/3VqpNUe https://bbc.in/3VqpNUe"
X Link 2025-09-18T04:08Z 2.5M followers, [----] engagements

"Messi zai ci gaba da zama a Inter Miami Al-Nassr na son Casemiro https://bbc.in/3VVUW21 https://bbc.in/3VVUW21"
X Link 2025-09-19T04:12Z 2.5M followers, [----] engagements

"Barcelona na ci gaba da neman Haaland Guehi ya fi son komawa Madrid https://bbc.in/3IwPvn3 https://bbc.in/3IwPvn3"
X Link 2025-09-21T04:10Z 2.5M followers, [----] engagements

"Liverpool da Barcelona na zawarcin Alvarez Real Madrid na sha'awar Saliba. https://bbc.in/4mqGD0b https://bbc.in/4mqGD0b"
X Link 2025-09-23T04:24Z 2.5M followers, [----] engagements

"Real Madrid na son Ibrahima Konate Man City za ta nemi John Stones https://bbc.in/4mA4Zok https://bbc.in/4mA4Zok"
X Link 2025-09-27T04:06Z 2.5M followers, [----] engagements

"Nasarori da alubalen da ke tattare da abotar Trump da Netanyahu https://bbc.in/42YHnCN https://bbc.in/42YHnCN"
X Link 2025-10-01T04:34Z 2.5M followers, [----] engagements

"Burkina Faso: Ina alawuran da Kyaftin Ibrahim Traor ya yi https://bbc.in/48d6TrG https://bbc.in/48d6TrG"
X Link 2025-10-02T04:32Z 2.5M followers, [----] engagements

"Real Madrid ta fara haura da batun Konate AC Milan da Juve na zawarcin Zirkzee https://bbc.in/4pRr58N https://bbc.in/4pRr58N"
X Link 2025-10-03T04:52Z 2.5M followers, [----] engagements

"Real Madrid na son Rodri Olise zai maye gurbin Salah a Liverpool https://bbc.in/4nEcoo2 https://bbc.in/4nEcoo2"
X Link 2025-10-05T04:04Z 2.5M followers, [----] engagements

"Sergio Reguilon zai hae da Messi a Inter Miami Arsenal ta kafe kan Yildiz https://bbc.in/3KzjJ9S https://bbc.in/3KzjJ9S"
X Link 2025-10-06T04:15Z 2.5M followers, [----] engagements

"Chelsea da Man Utd na hamayya kan Yildiz Everton na zawarcin Phillips https://bbc.in/4oxKWbN https://bbc.in/4oxKWbN"
X Link 2025-10-10T04:54Z 2.5M followers, [----] engagements

"Inter Miami na zawarcin Neymar Real Madrid na bibiyar Guehi https://bbc.in/4oaD2of https://bbc.in/4oaD2of"
X Link 2025-10-11T04:24Z 2.5M followers, [----] engagements

"Real Madrid za ta sayar da Vinicius don sayo Haaland Man U na son Wharton https://bbc.in/4obMmIv https://bbc.in/4obMmIv"
X Link 2025-10-12T04:09Z 2.5M followers, [----] engagements

"Barcelona na son Munoz Casemiro zai ci gaba da zama a United https://bbc.in/4nRBVu9 https://bbc.in/4nRBVu9"
X Link 2025-10-15T04:09Z 2.5M followers, [----] engagements

"Ferguson ya taya City murnar cin Premier: Kocin Manchester United Sir Alex Ferguson ya taya Manchester City mu. http://t.co/YdnFG2eA http://bbc.in/KktXDH http://bbc.in/KktXDH"
X Link 2012-05-14T10:11Z 2.4M followers, [--] engagements

"Robin Van Persie zai iya ci wa Manchester United kofi- Redknapp: Tsohon manajan Tottenham Harry Redknapp ya ce. http://t.co/l65NKoYp http://bbc.in/Ojkivx http://bbc.in/Ojkivx"
X Link 2012-08-16T12:57Z 2.4M followers, [--] engagements

"Pursunoni sun tsere a Libya http://t.co/jlu1NXZz http://bbc.in/RO6YlV http://bbc.in/RO6YlV"
X Link 2012-10-16T11:02Z 2.4M followers, [--] engagements

"An tarbi Jirgin Argentina da aka rike a Ghana http://t.co/fdmodjBb http://bbc.in/TMkFoU http://bbc.in/TMkFoU"
X Link 2013-01-10T20:32Z 2.4M followers, [--] engagements

"Tottenham ta lallasa Manchester City 3-1 http://t.co/2KLEkxdhWP http://bbc.in/12xPL7L http://bbc.in/12xPL7L"
X Link 2013-04-21T21:15Z 2.4M followers, [--] engagements

"Romeu ya zama kocin Angola http://t.co/t7ydVChrt6 http://bbc.in/1dX6JDb http://bbc.in/1dX6JDb"
X Link 2014-02-21T17:10Z 2.4M followers, [--] engagements

"La Liga:Real Madrid da Barcelona sun haskaka: Real Madrid ta haskaka a karshen mako inda ta doke Atletico Madrid. http://bbc.in/heHDOY"
X Link 2011-03-20T15:45Z 2.4M followers, [--] engagements

"Liverpool ta casa Borussia Dortmund http://t.co/yGus8WIIl6 http://bbc.in/1onhmVN http://bbc.in/1onhmVN"
X Link 2014-08-10T19:17Z 2.4M followers, [--] engagements

"Shugaban Malawi ya hakura da karin albashi http://t.co/sfg5GCxACG http://bbc.in/1wO2t3e http://bbc.in/1wO2t3e"
X Link 2014-12-07T19:10Z 2.4M followers, [--] engagements

"Al-bashir na neman tazarce a Sudan http://t.co/Il6HzGIC7x http://bbc.in/1CyXQXR http://bbc.in/1CyXQXR"
X Link 2015-04-10T17:41Z 2.4M followers, [--] engagements

"Na fi son shinkafa da mai da yaji - Hadiza Gabon http://t.co/30eDcsDwYq http://bbc.in/1LsL2sJ http://bbc.in/1LsL2sJ"
X Link 2015-05-22T19:10Z 2.4M followers, [--] engagements

"Oba na Benin ya rasu http://bbc.in/1TjBG4J http://bbc.in/1TjBG4J"
X Link 2016-04-29T17:33Z 2.4M followers, [--] engagements

"Amurka ta kai hari kan IS a Libya http://bbc.in/2auFbHp http://bbc.in/2auFbHp"
X Link 2016-08-01T21:16Z 2.4M followers, [--] engagements

"Werder Bremen ta dauki Gnabry http://bbc.in/2ceJQkS http://bbc.in/2ceJQkS"
X Link 2016-08-31T15:28Z 2.4M followers, [--] engagements

"Man City za ta amince da dauko Bernardo Silva daga Monaco http://bbc.in/2rGTFzw http://bbc.in/2rGTFzw"
X Link 2017-05-26T15:42Z 2.4M followers, [--] engagements

"Wayne Rooney zai koma Everton http://bbc.in/2u5VSWz http://bbc.in/2u5VSWz"
X Link 2017-07-09T11:43Z 2.4M followers, [--] engagements

"Jamhuriyar Ireland [--] Brazil 1: http://bit.ly/9BGI8v"
X Link 2010-03-03T10:14Z 2.4M followers, [--] engagements

Limited data mode. Full metrics available with subscription: lunarcrush.com/pricing